iqna

IQNA

tsohon shugaban kasar
Dubi a tarihin marigayi kuma tsohon shugaban kasar Tanzaniya
IQNA - A cikin adabin siyasar Tanzaniya, ana kiransa "Mr. Permit" saboda ya ba da izini ga abubuwa da yawa da aka haramta a gabansa. Ya yi mu'amala mai kyau da dukkanin kungiyoyin musulmi na kasar Tanzaniya da suka hada da Shi'a da Sunna da Ismailiyya da dai sauransu, kuma ya kasance mai matukar sha'awar gina makaranta ga yankunan musulmi marasa galihu da gudanar da gasar kur'ani a tsakaninsu.
Lambar Labari: 3490748    Ranar Watsawa : 2024/03/04

Tehran (IQNA) Seif Al-Islam Ghaddafi ya ajiye takardun takararsa a zaben shugabancin kasar na watan Disamba dake tafe.
Lambar Labari: 3486561    Ranar Watsawa : 2021/11/15